Ƙungiyar Hamas ta fitar da sunayen mutane uku da za ta saki gobe Asabar ƙarƙashin yarjejejniyar tsagaita wuta da Isra'ila. Mutanen su ne Israelis Ofer Kalderon, mai shekara 53, da Yarden Bibas ...